APC ce ke da rinjaye a Majalisar Dattijai – Ndume

Bayanan bidiyo, 'APC ke da rinjaye a Majalisar Dattijai' – Ndume
An wallafa

Tun bayan ficewar da wasu sanatocin APC suka sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP, sabani ya barke tsakanin 'ya'yan jam'iyyun kan wanda ya ke da rijnye.

Daya daga sanatocin APC Ali Muhammad Ndume ya ba da alkalumman da ya ce sun nuna jam'iyyarsu ce ke da rinjaye a majalisar ta dattijai.

Karin labaran da za ku so ku karanta