Matar da aka cire wa wani katon tsuro daga cikinta

Bayanan bidiyo, An cire mata wani katon tsuro a cikinta
An wallafa

Kalli yadda likitoci a Birtaniya suka yi tiyatar cirewa wata mata wani tsuro da ya kai nauyin karamin yaro daga cikinta