Abin da ya sa Trump zai kori mutum 200,000 daga Amurka

Bayanan bidiyo, Donald Trump
An wallafa

Kusan 'yan El Salvador 200,000 ne da suka samu damar wucin-gadi ta zama a Amurka ke fuskantar rashin tabbas, bayan gwamnatin Donald Trump ta yi barazanar soke damarsu ta zama da yin aiki a Amurka.