Abin da ya sa nake bangaren ban dariya — Dangwari
An wallafa
Ku latsa alamar lasifika domin sauraren hira da Dangwari

Asalin hoton, Youtube
Jarumin fina-finan Kannywood Muhammadu Sani Ibrahim Tsiga da aka fi sani da Dangwari ya shaida wa BBC dalilan da suka sa ya rungumin bangaren ban dariya.
Ya ce marigayi Rabilu Musa (Dai Ibro) ne ya sanya masa sha'awar taka rawa a fina-finan Hausa.