Tottenham ta yi wa Stoke ruwan kwallaye

An wallafa

Tottenham ta yi nasara a kan Stoke City bayan da ta sharara mata kwallaye biyar a ragarta, yayin da West Ham ta zura kwallo daya kacal inda aka tashi wasan 5-1.

Kungiyar ita ce ta biyar a teburin Firimiya da tazarar maki 15 tsakaninta da ta daya a teburin wato Manchester City.

Sakamakon sauran wasannin da aka buga a gasar a ranar Asabar

  • West Ham 1-0 Chelsea
  • Burnley 1-0 Watford
  • Crystal Palace 2-2 Bournemouth
  • Huddersfield 2-0 Brighton
  • Swansea 1-0 West Brom
  • Newcastle 2-3 Leicester City

Karanta wadansu karin labarai