Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ko iskar da muke shaƙa ta fara fuskantar barazana?
Ko iskar da muke shaƙa ta fara fuskantar barazana?
An wallafa
Masana na hasashen cewa tsarin tsaftace iskar duniya ya fara gazawa sakamakon matsalolin da yake fuskanta.