Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗa 'smoky jollof' wato shinkafa mai ƙamshin hayaki

Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallo
Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗa 'smoky jollof' wato shinkafa mai ƙamshin hayaki
An wallafa

A filinmu na girke-girken Ramadan na yau, Rukayya Ahmed, wadda aka fi sani da Chef Ruh za ta nuna muku yadda ake haɗa 'smoky jollof' wato dafa-dukar shinkafa mai ƙamshin hayaƙi da soyayyar kaza.

Sai kuma abin sha wanda aka haɗa da ganyen shayi da zobo.