Abincin da ya fi dacewa ga mai azumi

Abincin da ya fi dacewa ga mai azumi
An wallafa

Dr Zarah Zambuk Umar ta yi bayani a kan irin abincin da ya fi dacewa a yi sahur da shi, da kuma wanda ya fi dacewa a yi buɗe-baki.