Yadda ake yin dankali balls

Yadda ake yin dankali balls
An wallafa

A filinmu na girke-girken Ramadan, Safiyya Haladu ta nuna mana yadda ake haɗa dunƙulallen dafaffen dankali mai ƙunshe da nama, wanda ake soyawa a cikin ƙwai.