Yadda ake kaɗa ƙuri'a a zaɓen gwamnonin jihohi a Najeriya

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Yadda ake kaɗa ƙuri'a a zaɓen gwamnonin jihohi a Najeriya
An wallafa

Da safiyar ranar Asabar 18 ga watan Maris ne al'ummar Najeriya suka isa rumfunan zabe domin kada ƙuri'a a zaɓen gwamnoni da ƴan majalisar jihohi.

Ga yadda wasu suka kaɗa ƙuri'un nasu a sassa daban-daban na Najeriya.