Abin da ya kamata ku sani game da madugun adawa Ousmane Sonko

Bayanan bidiyo, Taɓa hoton don kallon cikakken bidiyon
Abin da ya kamata ku sani game da madugun adawa Ousmane Sonko
An wallafa

Shekaru goma da suka wuce, jama'a ba su san wane ne madugun adawar Senegal, Ousmane Sonko ba.

Korar sa daga aikin gwamnati a ranar 29 ga watan Agustan 2016 ne ya sa ya yi suna.

An kore shi ne daga aikin gwamnati ba tare da biyan sshia haƙƙinsa na fansho ba, kuma aka zarge shi da saɓa wa dokar kiyaye sirrin ƙasa.

A lokuta da dama, ya musunta yin almubazzaranci da dukiyar al’umma.

Kuma Ousmane Sonko ya musanta zargin karya dokar bayyana sirrin ƙasa.

Ku kalli bidiyon domin kallon ƙarin bayani kan madugun adawar na Senegal.

.