Amsoshin Takardunku 23/11/2024

Bayanan sauti
Amsoshin Takardunku 23/11/2024
An wallafa

Shin kun san abin da ake la'akari da shi idan za a cire wa mutum jini domin ƙarawa wani a asibiti?.

Me ya sa aka raɗa wa yankunan Laraba 'Gabas ta Tsakiya,? Kuma me ya sa yankin ke fama da ricike-rikice? Me ya kamata a yi domin kawo ƙarshensa?

Sannan me ke janyo in'ina? Ya ya kamata riƙa yi wa mai in'ina magana? Me kuma za a yi don kauce wa kamuwa da ita?

Wasu daga cikin tambayoyin wannan makon, wanda Nabeela Muktar Uba ta gabatar ta gabatar.