Amsoshin Takardunku 16/02/2025
Amsoshin Takardunku 16/02/2025
An wallafa
Mene ne bambancin tattalin arziki na gurguzu da jari hujja? Waɗanne ƙasashen duniya ne ke tafiya a irin waɗannan tsare-tsare?
Shin wane tsari daga cikinsu Najeriya ke bi wajen gudanar da tattalin arziki da gwamnatinta?
Shin kun san abin da ke janyo cutar farfaɗiya da matakan da za ku bi wajen kare masu ɗauke da cutar?
Haka ma shirin ya amsa tambaya game da abin da janyo lalurar amosanin ka.