Hikayta: Labarin Mai Kyau

Bayanan sautiLatsa lasifikar da ke sama dmin sauraron shirin
Hikayta: Labarin Mai Kyau
An wallafa

A ci gaba da kawo muku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo a bana, a yau za mu kawo muku labari mai taken 'Mai Kyau'.

Wanda Maryam Nafisa Usman Tafida da ke Rigima a jihar Jigawa ta rubuta Badariyya Tijjani Kalarawi ta karanta.