'Yadda rashin aikin yi ya sa na zama mawaki'

'Yadda rashin aikin yi ya sa na zama mawaki'
An wallafa

El-Muneer Ali wani matashi ne da ya fara wakokin Hausa saboda rasa aikin yi da ya yi.

Ga cikakkiyar hirar yadda ya fara wakar a cikin bidiyon nan.