Matashi sabon jini da ya zama ɗan majalisar tarayyar Najeriya

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon
Matashi sabon jini da ya zama ɗan majalisar tarayyar Najeriya
An wallafa

Bashir Usman Gorau, matashi sabon jini da ya zama ɗan majalisar tarayya da ke wakiltar mazaɓar Gada/Goronyo daga jihar Sokoto, ya ce ɗaya daga cikin ƙalubalen da ya fuskanta shi ne 'yan uwansa matasa.

Sabon zaɓaɓɓen ɗan majalisar ya ce babu abin da matashi ba zai iya yi ba, abin da ba sai sa kansa ba.

''Abin da duk ka tashi ka nema kuma ka kyautata niyyarka, to tabbasa za ka samu'', in ji shi