Ku San Malamanku tare da Sheikh Ali Muhammad Liyu

Bayanan bidiyo, Latsa hoton sama ku kalli bidiyo:
Ku San Malamanku tare da Sheikh Ali Muhammad Liyu
An wallafa

Filin Ku San Malamanku na wannan makon ya karɓi baƙuncin Sheikh Ali Muhammad Liyu daga birnin Maiduguri na jihar Borno.

Ya shaida wa BBC cewa ya fara da karatun allo kamar yadda aka saba yi bisa al'ada.

Kazalika, malamin ya ce ya fi nazartar ɓangaren Fiƙihu da kuma hadisan Annabi SAW.

Sheikh Ali Muhammad Liyu