Yadda za ku ci gajiyar falalar watan Ramadan
Yadda za ku ci gajiyar falalar watan Ramadan
An wallafa
Albarkacin watan Ramadana, Sheikh Aminu Daurawa ya faɗi falalar watan da kuma yadda masu azumi za su iya samun albarkar wannan watan ta hanyar aikata wasu ayyuka na alheri.