Yadda masu aikin zaɓen gwamna suka yi tawaye a Kano

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Yadda masu aikin zaɓen gwamna suka yi tawaye a Kano
An wallafa

Masu aikin zaɓe na wucin-gadi waɗanda akasarin su masu yi wa ƙasa hidima ne sun turje kan cewa ba za su yi zaɓen gwamna ba har sai an biya su kuɗin aikin da suka yi a zaɓen shugaban ƙasa.

Daga baya an cimma matsaya bayan tattaunawa, inda suka buƙaci a yi yarjejeniya a rubuce.