Hikayata 2023: Labarin Matar Aljanna

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Hikayata 2023: Labarin Matar Aljanna
An wallafa

A filinmu na Hikayata na wannan makon, mun kawo muku labarin Matar Aljanna, wanda Nafisa Rabiu Umar mazauniyar Bypass, layi na biyu a unguwar Bomala da ke birnin Gombe ta rubuta.

Inda kuma Rabi’atu Kabir Runka ta karanta.