Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kalli mummunan halin da masu cutar kansa ke ciki a Gaza saboda yaƙi
Kalli mummunan halin da masu cutar kansa ke ciki a Gaza saboda yaƙi
An wallafa
Islam Abu Rakaa, mazaunin Gaza na fama da cutar kansar maƙogwaro, sai dai yanzu ba ya iya samun magani saboda yaƙi ya yi sandin lalata asibitoci masu yawa a yankin.
Ala tilas asibitoci ke rufewa sanadiyyar ruwan bama-bamai da Isra'ila ke yi a Gaza.