Gane Mini Hanya: Tattaunawa da gwamnan jihar Bauchi 25/01/2025
Gane Mini Hanya: Tattaunawa da gwamnan jihar Bauchi 25/01/2025
An wallafa
Wannan mako a shirin Gane Mini Hanya mun tattauna da gwamnan jihar Bauchi a arewacin Najeriya, Bala Mohammed kan abubuwa da dama, waɗanda suka haɗa da rikicin jam'iyyar PDP da kuma abubuwan da gwamnatinsa ke yi a jihar.