Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Mene ne hukuncin fita sallar dare ga mace a lokacin Ramadan?
Mene ne hukuncin fita sallar dare ga mace a lokacin Ramadan?
An wallafa
A cikin jerin tattaunawa kan abubuwan da suka shafi azumin watan Ramadana, Malama Zainab Ja'afar Adam ta yi mana bayani kan hukuncin fita zuwa sallar dare a masallatai ga mata.