Faretin sojoji da kuma yadda Buhari ya miƙa wa Tinubu mulkin Najeriya
Faretin sojoji da kuma yadda Buhari ya miƙa wa Tinubu mulkin Najeriya
An wallafa
A ranar 29 ga watan Fabarairu ne aka rantsar da Bola Tinubu a matsayin sabon shugaban Najeriya.
Wannan bidiyon ya kawo muku ƙayatattun abubuwan da suka faru, kamar lokacin da sabon shugaban ƙasar ke shan rantsuwa da kuma lokacin da tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bar wurin bikin rantsarwar bayan miƙa mulki.




