Yadda ake zaɓen shugabannin majalisar dokokin Najeriya

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Yadda ake zaɓen shugabannin majalisar dokokin Najeriya
An wallafa

Yayin da ake dab da rantsar da sabuwar majalisar dokokin Najeriya ta 10, a yanzu hankali ya karkata kan shugabancin majalisar.

Shin kun san matakan da ake bi domin zaɓar shugabannin majalisar dokokin Najeriya?

A cikin wannan bidiyon mun kawo muku bayanai dalla-dalla kan yadda ake zaɓar shugabannin majalisar.

b