Yadda ake raba kayan zaɓe a wasu jihohin Najeriya

Bayanan bidiyo, Latsa lasifikar da ke sama domin kallon bidiyon
Yadda ake raba kayan zaɓe a wasu jihohin Najeriya
An wallafa

An fara raba kayayyakin zaɓen gwamnoni da na 'yan majalisun dokokin a wasu jihohin Najeriya.

A ranar Asabar mai zuwa 18 ga watan Maris ne za a gudanar da zaɓukan