Rumfunan zaɓe a Najeriya: Wasu fayau, wasu kuma a cunkushe
Rumfunan zaɓe a Najeriya: Wasu fayau, wasu kuma a cunkushe
An wallafa
Yayin da ake kaɗa ƙuri'a a Najeriya wasu runfunan zaɓen an samu cunkoson mutane, wasu kuma babu mutane sosai.
Kamar yadda za ku gani a wannan bidiyo.