Ra'ayoyin wasu al'umar Jihar Kaduna kan muhawarar 'yan takarar Gwamna da BBC ta shirya

Ra'ayoyin wasu al'umar Jihar Kaduna kan muhawarar 'yan takarar Gwamna da BBC ta shirya
An wallafa

Bayan kammala muhawarar 'yan takarar Gwamna da BBC Hausa ta shirya a Jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya.

Wasu al'umar Jihar sun bayyana ra'ayoyinsu kan wannan muhawara, yadda ta sauya tunaninsu game da wanda ya kamata su zaɓa a yayin zaben mai zuwa.

Za ku iya danna wannan hoton bidyo domin kallo da sauraron ra'ayoyin waɗan nan mutane.