Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗa kunun rogo da dankali da kindirmo

Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallo
Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗa kunun rogo da dankali da kindirmo
An wallafa

A filin namu na girke-girken Ramadan na yau, za mu kawo muku Zulyka Abdulrazaq domin nuna muku yadda ake haɗa Kunun rogo da dankali.

Ku biyo Zulyka domin ganin yadda ake yin wannan haɗin.