Me ya janyo ƙarancin mata a fannin kimiyya da ƙere-ƙere a Afirka?
Me ya janyo ƙarancin mata a fannin kimiyya da ƙere-ƙere a Afirka?
An wallafa
Afirka na da ƙarancin masana a ɓangaren kimiyya da ƙere-ƙere da lissafi musamman ma mata da ke da kaso ɗaya bisa uku na waɗanda suka karancin fannonin kuma ba su da yawa a ayyukan da suka jiɓanci hakan a nahiyar.
Maza ne dai ke jagorantar ɓangaren fasahar zamani a Afirka yayin da yawan mata da ke kammala karatu a ɓangaren na kimiyya ya tsaya cak a shekaru goma da suka gabata.



