Amsoshin Takardunku 12/01/2025

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Amsoshin Takardunku 12/01/2025
An wallafa

Shin wane ne sabon shugaban ƙasar Ghana da aka rantsa a makon da ya gabata?

Ina aka haifeshi, wane irin gwagwarmaya ya yi a rayuwarsa, kafin ya kai matakin da yake kai yanzu?

Haka ma shirin na wannan mako - da Raliya Zubairu ta gabatar - ya kuma duba daɗaɗɗiyar alaƙar da ke tsakanin Najeriya da Nijar.