Dalilan da suka sa Trump ke lafta wa ƙasashe haraji
Dalilan da suka sa Trump ke lafta wa ƙasashe haraji
An wallafa
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da ƙarin sabon haraji ga ƙasashen duniya a ranar Laraba bisa dalilin cewa hakan zai bai wa Amurka damar bunƙasa tattalin arziƙinta.
Sai dai bayan wannan akwai ƙarin wasu dalilan na daban. Ku kalli bidiyon sama domin sanin sauran.

Asalin hoton, Reuters



