Matar da ta ƙirƙiri fasahar sarrafa kashi don magance matsalar tsaftar muhalli

Matar da ta ƙirƙiri fasahar sarrafa kashi don magance matsalar tsaftar muhalli
An wallafa

Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Kusan mutum biliyan 4.2 ne ba su da makewayin da za su dinga zagayawa a duniya, kuma da yawanmu muna da matsala da abin da ya shafi ban ɗaki.

Dr Parikh, wacce sunanta ya fito a cikin mata 50 da suka yi zarra a fannin injiniya a duniya a 2022, ta bayyana dalilin da ya sa take neman mafita ga lamarin da ya shafi bahaya da ban ɗaki.