Hikayata 2023: Labarin Duniyar Mafarkina
Hikayata 2023: Labarin Duniyar Mafarkina
An wallafa
Daga cikin labarai 12 da alƙalan gasar Hikayata suka ce sun cancaci yabo, a yau mun kawo muku labarin Duniyar Mafarkina na Sumayyah Abdulkadir Takori mazauniyar birnin Kano.
Badariyya Tijjani Kalarawi ce ta karanta.