...Daga Bakin Mai Ita tare da Sa'a ta fim din Labarina
...Daga Bakin Mai Ita tare da Sa'a ta fim din Labarina
An wallafa
...Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu.
A wannan kashi na 137, mun tattauna da Ummulkhairi Usman ko Ummi Gayu wadda aka fi sani da Sa'a a fim ɗin Labarina.
Tauraruwar ta amsa wasu tambayoyin da za ku so ji.



