Shawarwari uku ga wanda ke son zama mawaƙi - Isa Ayagi
Shawarwari uku ga wanda ke son zama mawaƙi - Isa Ayagi
An wallafa
Isa Ayagi wani matashin mawaki ne da ke birnin Kano a Najeriya, ya bayyana wa BBC Hausa irin gwagwarmayar da ya sha a lokacin da ya ke ƙoƙarin zama mawaƙi.
Sannan a ƙarshe ya bai wa masu burin zama mawaƙa shawara.