Gane Mini Hanya: Ba kyauta ake ba wa 'yan majalisa mota ba - Ɗan majalisa Yusuf Gagdi
Gane Mini Hanya: Ba kyauta ake ba wa 'yan majalisa mota ba - Ɗan majalisa Yusuf Gagdi
An wallafa
Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da ɗan majalisar wakilai Yusuf Gagdi daga jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya.
Ɗan majalisar ya tattauna kan al'amura da dama ciki har da motocin alfarma da ake shirin bai wa 'yan majalisar, waɗanda suka jawo cecekuce a ƙasa baki ɗaya.