Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ƙuri'arka zaɓinka: Zaɓi wanda ka ke so
Ƙuri'arka zaɓinka: Zaɓi wanda ka ke so
An wallafa
A lokacin da babban zaɓen Najeriya na 2023 ke ƙara matsowa, BBC Hausa da tallafin Gidauniyar MacArthur ta haɗa wasu jerin shirye-shiryen bidiyo domin faɗakarwa da kuma fayyace wa al'umma lamurran da suka shafi zaɓen.
Abubuwan da muka taɓo sun haɗa da karɓar katin zaɓe, da rashin zuwa kaɗa ƙuri'a, da tayar da rikici da sauran su.
Wannan bidiyon ya taɓo illar sayar da ƙuri'a.