Budurwa mai ƙasumba da ke fuskantar tsangwama a Indiya
Budurwa mai ƙasumba da ke fuskantar tsangwama a Indiya
An wallafa
Prachi Nigam ɗaliba ce mai hazaƙa a Uttar Pradesh na ƙasar India da ta yi wa ɗalibai fiye da miliyan biyar zarra a jarrabawar matakin jiha.
To sai dai tsangwamar da ake yi mata saboda gashin fuskarta na ƙoƙarin gusar da murnar kasancewarta wadda ta yi zarra a tsakanin ɗlibai.



