Bayanai kan wasan ƙarshe a gasar Afcon
Bayanai kan wasan ƙarshe a gasar Afcon
An wallafa
Bayan buga wasa 50, gasar AFCON ta zo ƙarshe yayin da ake shirin gumurzu tsakanin Najeriya da Ivory Coast a ranar Lahadi.
Da maraicen yau Asabar ne dai za a fafata a wasan neman gurbin na uku tsakanin tawagogin Afirka ta Kudu da DR Kongo.



