Yadda za ku gane sabuwar gwamnatin da za ta yi muku aiki
Yadda za ku gane sabuwar gwamnatin da za ta yi muku aiki
An wallafa
Bayan kammala zaɓukan Najeriya yanzu hankula sun koma kan rantsar da sabuwar gwamnati.
Shin kun san ta yadda za ku gane ko sabuwar gwamnati za ta yi aiki?
Murtala Muhammed Adoge jami'i ne na wata ƙungiya mai taimaka wa gwamnati da ƙungiyoyi wajen samar da shirye-shirye na ci gaban ƙasa, ya yi bayani kan alamun da za ku iya gani idan gwamnati za ta yi muku aiki.



