Abin da ya sa cin fara ke samun karbuwa a wasu kasashen duniya

Bayanan bidiyo, Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Abin da ya sa cin fara ke samun karbuwa a wasu kasashen duniya
An wallafa

Akasarin mutanen da suka fito daga Yammacin Duniya suna kallon cin fara a matsayin abin kyama.

Sai dai cin fara yana da farin jini a Afirka da Asia.

Suna dauke da sinadarai masu muhimmanci sannan ba sa yin illa ga muhalli.

Shin kuna ganin ya kamata a mayar da hankali wurin cin fara a fadin duniya?