Ma'anar unguwar 'Tudunwada' da yadda ta samo asali

Bayanan sautiLatsa hoton sama ku saurari Shirin Amsoshin Takardunku:
Ma'anar unguwar 'Tudunwada' da yadda ta samo asali
An wallafa

Filin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi biyu da suka shafi tarihi da kuma likitanci.

Mece ce ma'anar kalmar Tudunwada? wato shahararrun unguwanni da ake da su a faɗin ƙasar Hausa.

Sannan likita ya amsa tambaye game da yadda ake samun lalurar cin ruwa yatsu.

Shirin na zuwa ne ta rediyo duk ranar Asabar da dare, a kuma maimaita shi ranar Lahadi.