Yadda alayyahu zai gyara muku fatar jiki

Yadda alayyahu zai gyara muku fatar jiki
An wallafa

Alayyahu na ɗaya daga cikin ganyayyaki da aka fi amfani da su a ƙasar Hausa, sai dai mutane da dama ba su san amfanin da yake da shi ga lafiyarsu ba.