Kalli yadda ake shiga gasar Hikayata
Kalli yadda ake shiga gasar Hikayata
An wallafa
Gasar dai ta mata zalla ce wadanda shekarunsu ba su gaza 18 ba sannan kuma ba su wuce 35 ba ya zuwa ranar 20 ga watan Agustan 2023.
Za a rufe shiga gasar da karfe 23:59 na ranar 20 ga watan Agustan 2023.



