...Daga Bakin Mai Ita tare da Naziru Ɗan Hajiya
...Daga Bakin Mai Ita tare da Naziru Ɗan Hajiya
An wallafa
A wannan mako cikin shirin ...Daga Bakin Mai Ita mun kawo muku tattaunawa da Naziru Auwal da aka fi sani da Naziru Ɗan Hajiya wanda mai shirya fina-finan Kannywood.