Girke-girken azumi: Yadda ake potato casserole

Bayanan bidiyo, Latsa lasifikar da ke sama domin kallon bidiyon
Girke-girken azumi: Yadda ake potato casserole
An wallafa

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyon za ku kalli yadda ake dafa potato casserole wanda kowa zai iya ci, ciki har da mai cutar Ulcer.

Anisa Lawal wadda aka fi sani da Chef_Nisa a shafin Instagram, wata ƙwararriyar mai girki ce da ta nuna mana yadda ake wannan girki.