Ra'ayi Riga: Kan tashin farashin dala a Najeriya

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Ra'ayi Riga: Kan tashin farashin dala a Najeriya
An wallafa

Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya duba batun tashin farashin dala mafi girma a tarihin Najeriya.

Hakan ne kuma ya sanya darajar kuɗin ƙasar, wato naira ta yi faɗuwar da ba a taɓa gani ba.