Girke-girken azumi: Yadda ake shinkafa 'yar Senegal

Bayanan bidiyo, Girke-girken Ramadan
Girke-girken azumi: Yadda ake shinkafa 'yar Senegal
An wallafa

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku kullum a cikin watan azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyon za ku kalli yadda ake dafa shinkafa 'yar Senegal.

Hajar Yadudu wadda aka fi sani da hajar_yadudu a shafin Instagram, wata ƙwararriyar mai girki ce ta nuna mana yadda ake wannan girki.