Masu cewa ba ni da manufa a Kaduna ba su tambaya ba ne - Isa Ashiru

Bayanan sautiDanna hoton sama ku saurari cikakkiyar hirar
Masu cewa ba ni da manufa a Kaduna ba su tambaya ba ne - Isa Ashiru
An wallafa

Shirin Gane Mani Hanya na wannan makon ya tattauna da ɗan takarar gwamna na Jihar Kaduna a jam'iyyar PDP, Isa Ashiru.